A bayanin da ya yi, ga waɗanda iyalai ne, zai fi dacewa a kai musu ɗanye domin su sarrafa shi yadda suke so. Ya kuma ƙara da cewa ga matasa da wadanda ba su da iyali, ya fi kyautuwa a ba su ...